ha_tq/mrk/09/30.md

131 B

Menene Yesu ya gaya wa almajiransa zai faru da shi?

Yesu ya gaya ma su za a kashe shi, sa'n nan bayan kwana uku zai tashi kuma.