ha_tq/mrk/09/28.md

180 B

Me ya sa almajiran suka kasa fitar da ruhohin rashin magana da na rashin ji da ga cikin yaron?

Almajiran sun kasa fitar da wannan ruhu domin ba za ta iya fita ba sai da addu'a.