ha_tq/mrk/09/23.md

164 B

Yaya Uban ya amsa a lokacin da Yesu ya ce dukkan abubuwa na iya yiwuwa ga wanda ya yi ĩmanĩ?

Uban ya amsa ya ce, ''na yi ĩmanĩ! taimaki rashin ĩmanĩ na!''