ha_tq/mrk/09/11.md

140 B

Menene Yesu ya fada game da zuwan Iliya?

Yesu ya ce Iliya ya zo na farko domin ya sabunta dukkan abubuwa, da kuma Iliya ya rigaya ya zo.