ha_tq/mrk/07/20.md

382 B

Menene Yesu ya ce yana kazantar da mutum?

Yesu ya ce abin da ke fita daga mutum ta ke kazantar da shi.

Menene abubuwa guda uku da Allah ya ce ta na iya fita daga mutum ta kazantar da shi?

Yesu ya ce tunanin mugunta, lalata, sata, kisan kai, zina, kwace, mugunta, yaudara, sha'awan jiki, hassada, batanci, girman kai, da kuma wauta na iya fita da ga mutum ya kazantar da shi.