ha_tq/mrk/07/17.md

234 B

Menene Yesu ya ce ba ta kazantar da mutum?

Yesu ya ce babu wata abu da ga waje da idan ta shiga cikin mutum tana iya kazantar da shi.

Wace irin abinci ne Yesu ya bayyana su masu tsabta?

Yesu ya bayyana kowace abinci ma tsabta.