ha_tq/mrk/07/14.md

249 B

Menene Yesu ya ce ba ta kazantar da mutum?

Yesu ya ce babu wata abu daga waje da idan ta shiga cikin mutum tana iya kazantar da shi.

Menene Yesu ya ce yana kazantar da mutum?

Yesu ya ce abun da ke fita da ga cikin mutum take kazantar da shi.