ha_tq/mrk/07/02.md

136 B

Menene wasu almajiran Yesu suna yi da ya zargi farisiyawa da malaman attaura?

Wasu almajiran suna cin abinci basu wanke hannunsu ba.