ha_tq/mrk/05/39.md

163 B

Menene mutanen da suke gidan suka yi da Yesu ya ce diyar Yayirus barci kawai take yi?

Mutanen sun yi wa Yesu dariya da ya ce diyar Yayirus barci kawai take yi.