ha_tq/mrk/05/33.md

157 B

A lokacin da matan ta gaya ma Yesu duka gaskiyan, menene Yesu ya ce mata?

Yesu ya gaya mata bangaskiyar ta ya warkar da ita, ta kuma tafi a cikin salama.