ha_tq/mrk/05/30.md

137 B

Menene Yesu ya yi da matan ta taba mayafinsa?

Yesu ya san cewa iko ya fita daga cikinsa ya kuma duba kewaye ya ga wanene ya taba shi.