ha_tq/mrk/05/21.md

160 B

Menene Yayirus, shugaban majami'a ya roka daga wurin Yesu?

Yayirus ya roka Yesu ya ta fi tare da shi ya sa hannun sa a kan diyar sa wanda take kusan mutuwa.