ha_tq/mrk/05/18.md

153 B

Menene Yesu ya cewa mutumin nan wanda ya yi zama a kaburbura ya yi a yanzu?

Yesu ya gaya wa mutumin ya gaya wa mutanensa abun da Ubangiji ya yi masa.