ha_tq/mrk/05/14.md

157 B

Bayan da aka cire masa wannan ruhu mara tsabta, menene ya zama yanayin mutumin?

Mutumin yana zaune da Yesu, da tufafi a jikin sa a kuma cikin hankalinsa.