ha_tq/mrk/05/11.md

160 B

Menene ya faru a lokacin da Yesu ya fitar da wannan aljanu?

Aljanun nan suka fita sun shiga garken aladu, wadanda suka gangara tsauni sun nutsa cikin tafki.