ha_tq/mrk/04/35.md

143 B

Menene ya faru sa'ad da almajirai da kuma Yesu suka tsalake tafkin?

Wata babban hadari ta fara, ta na yin kurarin cika kwalekwalen da ruwa.