ha_tq/mrk/04/26.md

211 B

Ta cikin wace hanya ce mulkin Allah ta ke kamar mutum da ya shuka kwayan hatsin sa a kasa?

Mutumin yana hsuka kwayan hatsi, tana kuma girma, amma bai san ko ta yaya ba, sannan a lokacin girbi ya kan tara su.