ha_tq/mrk/04/21.md

147 B

Menene Yesu ya ce zai faru da abubuwan da ke a boye da kuma na asiri?

Yesu ya ce za a kawo haske duka abubuwan da suke a boye da kuma na asiri.