Menene kwayan hatsin da aka shuka a tsakanin ƙayuyuka ya na wakilta?
Yana wakiltan wadanda suka ji maganar, amma sha'awar duniya ta shaƙe maganar.
Menene kwayan hatsi da aka shuka a kan kasa mai kyau yana wakilta?
Yana wakiltan wadanda suka ji maganar, suka karba suka kuma yi amfani da shi.