ha_tq/mrk/04/06.md

221 B

Menene ya faru da kwayan hatsin da a ka shuka a kan duwatsu a lokacin da rana ya tashi?

Sun yankwane domin basu da tushe.

Menene ya faru da kwayan hatsin da aka shuka a tsakanin ƙayayuwa?

Ƙayayuwa sun shaƙe su.