ha_tq/mrk/03/23.md

156 B

Menene amsar da da Yesu ya bawa doran laifin malaman Attauran?

Yesu ya amsa ya ce babu wata masarauta da take a rabe tsakanin kanta da zata iya tsayawa.