ha_tq/mrk/03/20.md

293 B

Menene Iyalin Yesu suka yi tunani game da taron mutane da kuma aukuwa da suke kewaye da Yesu?

Iyalin Yesu sun yi tunanin cewa ba ya cikin hankalin sa.

Menene dora laifin da malaman Attaura suka yi wa Yesu?

Malaman Attauran sun dora wa Yesu laifin koran aljanu ta wurin shugaban aljanu.