ha_tq/mrk/03/11.md

117 B

Menene aljanun suka yi kuka suna fada a lokacin da suka gan Yesu?

Aljanun sun yi kuka cewa Yesu shine Ɗan Allah.