ha_tq/mrk/03/05.md

178 B

To menene halin Yesu zuwa gare su?

Yesu ya yi fushi da su.

Menene Farisiyawan suka yi a lokacin da Yesu ya warkas da mutumin?

Farisiyawan sun fita su ƙulla mutuwar Yesu.