ha_tq/mrk/03/01.md

141 B

Me ya sa suna duba Yesu a ranar asabar a cikin majami'a?

Suna duba Yesu su ga ko zai yi warkaswa a ranar asabar, saboda su yi masa zargi.