ha_tq/mrk/02/25.md

207 B

Wace misali ne Yesu ya bayar game da wani wanda ya ke bukatar gurasa ya kuma ci wanda an haramta ma sa?

Yesu ya ba da misalin Dauda wanda ya ci daga gurasan da ke kasancewa wanda a ka keɓe wa firistoci.