ha_tq/mrk/02/23.md

152 B

Menene almajiran Yesu suka yi a wasu gonaki a ranar asaba wanda ya fusatar da Farisiyawa?

Almajiran Yesu sun sama hatsi suka kuma ci a ranar asabar.