336 B
336 B
Wace tambaya ce wasu mutane suka yi wa Yesu game da azumi?
Sun tambaye shi me ya sa almajiransa ba su yi azumi a lokacin da almajiran Yohanna da kuma almajiran farisiyawa suka yi ba.
Ta yaya Yesu ya bayyana abin da ya sa almajiransa basu yin azumin?
Yesu ya ce a lokacin da ango yana tare da abokkansa ba za su iya yin azumi ba.