ha_tq/mrk/02/15.md

132 B

A gidan Levi, menene Yesu ya ke yi da ya fusatar da Farisiyawa?

Yesu ya na cin abinci da masu zunubi da kuma masu karban haraji.