ha_tq/mrk/02/10.md

169 B

Ta yaya ne Yesu ya nuna cewa ya na da izni an nan duniya ya yafe zunubai?

Yesu ya gaya wa gurgun ya tashi ya dauki gadon sa ya tafi gidansa, kuma haka mutumin ya yi.