ha_tq/mrk/02/05.md

258 B

Menene Yesu ya ce wa gurgun?

Yesu ya ce, ''ɗa, an yafe maka zunuban ka''.

Me ya sa wasu malaman Attauran su ka ki yarda da abinda Yesu ya faɗa?

Wasu malaman Attauran sun yi tunani cewa Yesu ya yi sabo domin Allah ne kadai ya na iya gafarta zunubai.