ha_tq/mrk/01/43.md

160 B

Menene Yesu ya gaya wa Kuturun ya yi kuma me ya sa?

Yesu ya gaya wa kuturun ya je ya mika hadaya bisa ga abubuwan da Musa ya ke umurtawa a kan ba da shaida.