ha_tq/mrk/01/29.md

129 B

A lokacin da suka je gidan Saminu, wanene Yesu ya warkar?

A lokacin da suka je gidan Saminu, Yesu ya warkar da surikar Saminu