ha_tq/mrk/01/21.md

156 B

Me ya sa koyarwan Yesu ya ba ma mutane mamaki a cikin majami'a?

Koyarwan Yesu ya ba ma mutane mamaki domin Yesu ya yi koyarwa kamar wanda ya ke da izni.