ha_tq/mrk/01/16.md

188 B

Menene sana'ar Saminu da Andarawus?

Saminu da Andarawus masunta ne.

Menene Yesu ya ce zai zamar da Saminu da Andarawus?

Yesu ya ce zai zamar da Saminu da Andarawus masuntan mutane.