ha_tq/mrk/01/12.md

248 B

Wanene ya koro Yesu cikin jeji?

Ruhun ne ya koro Yesu cikin jeji.

Menene tsawon lokacin da Yesu ya na cikin jeji, kuma mai ya faru da shi a wurin?

Yesu ya na cikin jeji har tsawon kwanaki arba'in, shaidan kuma ya yi ta jarabtan shi a wurin.