ha_tq/mrk/01/09.md

301 B

Menene Yesu ya gani sa'ad da ya fito daga ruwa bayan Yahaya ya yi masa baftisma?

Bayan baftisman sa, Yesu ya ga sama ta bude sai ruhu ta sauko a kansa kamar kurciya.

Menene murya da ga sama ta ce bayan baftisman Yesu?

Murya daga sama ta ce, ''kai ne Ɗa na kaunatacce, ina jin dadin ka kwarai.