ha_tq/mrk/01/04.md

299 B

Menene wa'azin da Yahaya ya zo yana yi?

Yahaya ya zo yana wa'azin baftisman tuba domin yafewan zunubai.

Menene mutanen suka yi sa'ad da Yahaya yana masu baftisma?

Mutanen su ka furta zunuban su sa'ad da Yahaya ya ke yi masu baftisma.

Menene Yahaya ya ci?

Yahaya ya ci fari da zuman daji.