ha_tq/mic/07/18.md

146 B

Don menene Yahweh ba zai riƙe fushinsa har abada ba?

Yahweh ba zai riƙe fushinsa har abada ba domin ya na ƙaunar nuna amincin alƙawarinsa.