ha_tq/mic/07/16.md

204 B

Menene al'umman za su gani su kuma ji kunya?

Za su gani su kuma ji kunyar duka ƙarfinsu.

Wanene al'umman za su zo su fara jin tsoro?

Al'umman za su zo wurin Yahweh kuma za su ji tsoro saboda shi.