ha_tq/mic/07/11.md

148 B

Menene zai faru a loƙacin da rana ta zo da za a gina ganuwar?

Sa'ad da rana ta zo da za a gina ganuwar, za a faɗaɗa iyakokin da nisa ƙwarai.