ha_tq/mic/07/09.md

145 B

Menene tsawon loƙacin da Mika zai jure fushin Yahweh?

Mika zai jure fushin Yahweh sai Yahweh ya ya yi masa shari'a, ya kuma yi masa hukunci.