ha_tq/mic/06/06.md

142 B

Menene Yahweh ke bukata daga mutanensa?

Yahweh na bukatan mutanensa su yi adalci, ƙauna, jinƙai da kuma cikin tawali'u tare da Allahnsu.