Al'ummai dayawa za su so su je dutsen Yahweh don ya koya masu hanyoyinsa, kuma za su yi tafiya cikin tafarkunsa.