ha_tq/mic/04/01.md

130 B

Yaushe ne za a kafa dutsen gidan Yahweh akan duwatsun?

A rana ta ƙarshe dutsen gidan Yahweh za ya kahu a bisa sauran duwatsu.