ha_tq/mat/28/18.md

389 B

Wane iko ne Yesu ya ce an ba shi?

Yesu ya ce an ba shi dukkan iko a sama da ƙasa.

Menene Yesu ya umarce almajiransa su yi?

Yesu ya umarce almajiransa cewa su je su yi almajiranci, su kuma yi masu baftisma.

Cikin wane suna ne Yesu ya gaya wa almajiransa cewa su yi baftisma?

Yesu ya gaya wa almajiransa cewa su yi baftisma a cikin sunar Uba, da na Ɗa, da kuma Ruhu mai Starki.