ha_tq/mat/28/16.md

123 B

Menene almajiran suka yi sa'ad da sun gan Yesu a Galili?

Almajiran sun yi wa Yesu sujada, amma waɗansu suka yi shakka.