ha_tq/mat/28/11.md

248 B

Sa'ad da masu tsaron suka faɗa wa Shugabanin Firistoci dukan abin da ya faru, menene Shugabanin Firistocin suka yi?

Shugabanin Firistoci suka bada kuɗi masu yawa ga sojojin sai suka ce masu su faɗa cewa, almajiran Yesu sun zo sun sace jikin.