ha_tq/mat/27/62.md

187 B

Menene ya sa manyan firistoci da Farisawa suka taru da Bilatus washegari?

Manyan firistoci da Farisawa sun so su tabatar cewa an tsare kabarin Yesu don kada wani ya iya tsata jikinsa.