ha_tq/mat/27/59.md

118 B

Menene an sa a kofan da an shimfiɗa jikin Yesu?

An mirgina babban dutse a bakin kofar kabarin da jikin Yesu yake.